N965: Kamfanin mai na NNPCL ya sauke farashin fetur

Rahotanni na nuni da cewa farashin litar man fetur ya sauka zuwa N965 a gidajen man Najeriya na NNPC a birnin tarayya Abuja Hakan na zuwa ne yayin da matatar Dangote ta sanar da rage farashin man fetur a Najeriya domin samun saukin bikin karshen shekara An samu saukin farashin idan aka…

N965: Kamfanin mai na NNPCL ya sauke farashin fetur …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment