NAF: Rundunar Sojin Sama Ta Yi Magana Kan Rahoton Kuskuren Kashe Bayin Allah a Sokoto

Rundunar sojin sama watau NAF ta jaddada cewa ƴan ta’addar Lakurawa jirgin yaƙi ya kaiwa farmaki a jihar Sakkwato Amma duk da haka rundunar ta ce za ta gudanar da bincike kan rahotanni da ke cewa jirgin ya yi kuskuren sakin bam kan wasu fararen hulaA ranar Laraba ne aka samu labarin…

NAF: Rundunar Sojin Sama Ta Yi Magana Kan Rahoton Kuskuren Kashe Bayin Allah a Sokoto …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment