NAHCON Za Ta Haramta Amfani Da Dala A Aikin Hajji Domin Rage Tsadar Kudin Kujera

washington dc — 

Hukumar Alhazan Najeriya (NAHCON) ta sanar da shirinta na haramta amfani da takardar kudin dala wajen biyan kudaden aikin hajji, matakin da aka tsara da nufin rage tashin gwauron zabon da kudin kujerar aikin hajji ke yi.

Shugaban hukumar, Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ne…

NAHCON Za Ta Haramta Amfani Da Dala A Aikin Hajji Domin Rage Tsadar Kudin Kujera …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment