Naira Tana Ta Bada Mamaki, Dala Ta Cigaba da Karyewa a Kasuwar Canjin Kudi

Naira Tana Ta Bada Mamaki, Dala Ta Cigaba da Karyewa a Kasuwar Canjin Kudi …C0NTINUE READING HERE >>>

Kudin Najeriya watau Naira ya mike a kasuwar canji, ana sa ran ganin karshen karyewar da aka dade ana ganiA cikin watanni shida da suka gabata, kusan babu lokacin da aka saida Dalar Amurka a kan kasa da N1600Masu sa ran Dala ta kara tashi sun rasa N10bn, Naira ta koma $1/N1500, ma’ana ta kara daraja da kusan N300

M. Malumfashi ya shafe shekaru ya na kawo labaran Hausa musamman na siyasa, addini, tarihi, wasanni da al’ada

Abuja – Naira ta gamu da gagarumar nasara wanda ake ganin…

>

Leave a Comment