Gwamnatin tarayyar Najeriya za ta sake yin akalla shekaru uku ta na musayar Naira da Yuan da kasar SinBabban bankin Sin (PBOC) ya sanar da cewa an sabunta yarjejeniyar da aka fara saw a hannu a Yulin 2018Manufar wannan tsari ita ce Najeriya ta rage wahalar da ta ke sha wajen mu’amala…
Najeriya da China Sun Sabunta Yarjejeniyar $2bn da Ake Fatan Za Ta Karya Tasirin Dala …C0NTINUE READING >>>>