Najeriya da Kasashen Waje Sun Fara Luguden Wuta Domin Murkushe Lakurawa

Najeriya da Kasashen Waje Sun Fara Luguden Wuta Domin Murkushe Lakurawa …C0NTINUE READING HERE >>>

Rundunar Sojojin Najeriya tare da hadin gwiwar wasu ƙasashe makwabta sun fara sintirin bai-ɗaya domin murkushe LakurawaMazauna jihar Sokoto sun bayyana damuwa kan yadda iyakokin Najeriya suke ba da damar karuwar rashin tsaroAn kafa sansanonin wucin gadi a wasu wuraren da Lakurawa suka yi wa barazana domin tabbatar da tsaron yankunan

Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin…

>

Leave a Comment