Najeriya Ta Gargadi ‘Yan Kasarta Da Ke Shirin Zuwa Australia 

ABUJA, NAJERIYA — 

Ma’aikatar harkokin wajen Najeriya ta shawarci ‘yan kasar da ke shirin tafiya zuwa kasar Australia da su sani cewa akwai biranen kasar dake fama da tabarbarewar tsaro.

Cikin sanarwar da mukaddashin mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Mr. Kimiebi Imomotimi…

Najeriya Ta Gargadi ‘Yan Kasarta Da Ke Shirin Zuwa Australia  …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment