Najeriya Ta Kara Yin Babban Rashi, Allah Ya Yi Wa Tsohon Kwamishina Rasuwa

Tsohon kwamishinan ayyuka da sufuri na jihar Benuwai, Farfesa Joseph Orkar ya mutu a ƙarshen makon da ya gabataGwamna Hyacinth Alia ya yi alhinin wannan rashe, ya roki Allah ya bai wa iyalansa da al’ummar jihar Benuwai baki ɗaya haƙuriYa ce marigayin jagoran al’umma ne wanda ya yi…

Najeriya Ta Kara Yin Babban Rashi, Allah Ya Yi Wa Tsohon Kwamishina Rasuwa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment