Nakiya Ta Kashe Matafiya A Jihar Zamfara …C0NTINUE READING HERE >>>
Zamfara, Nigeria —
Lamarin dai ya faru ne a kauyen Yar Tashar Sahabi dake Gundumar Dansadau a Karamar hukumar Mulkin Maru a Jihar Zamfara, kwanaki kadan bayan da wata nakiyar ta tashi da wata motar dakon kaya akan gadar shiga garin ‘Yar Galadima duka a wannan yankin dake tazarar kilomita 12 zuwa garin ‘Yar Tashar Sahabi.
A hirar shi da Muryar Amurka, wani mazaunin garin na Yar Tashar Sahabi ya ce sun samu labarin fitowar ‘yan bindigar akan babura suka dauki mataki ba tare da sanin…
>