Nasarar Sin Taswirar Kiyaye Muhalli Mai Dorewa

Nasarar Sin Taswirar Kiyaye Muhalli Mai Dorewa …C0NTINUE READING HERE >>>

Taron kasashe 16 da suka rattaba hannu kan yarjejeniyar Majalisar Dinkin Duniya na yaki da kwararar hamada (UNCCD) a birnin Riyadh ya zo a daidai lokacin da kwararar hamada ke ci gaba da yin barazana ga muhalli, da tattalin arziki, da rayuwar sama da mutane biliyan biyu a duniya. A cewar Majalisar Dinkin Duniya, tattalin arzikin duniya na asarar kusan dala biliyan 400 a duk shekara a dalilin lalacewar kasa. Kana sauyin yanayi yana kara ta’azzara matsalar, tare da tsananin zafi, da…

>

Leave a Comment