Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) reshen jihar Kano, ta kama wasu mutane 34 da ake zargi da sayarwa da ta’ammuli da miyagun kwayoyi daban-daban a jihar.
Kakakin Hukumar, ASN Sadiq Muhammad-Maigatari, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar…
NDLEA Ta Cafke Mutane 34 A Wuraren Sayar Da Miyagun Kwayoyi A Kano …C0NTINUE READING >>>>