Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) a Jihar Bauchi, ta ce ta kama mutane 415 da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi tare da ƙwato jimillar tan 1.2 na ƙwayoyi daban-daban a shekarar 2024.
Kwamandan NDLEA a jihar, CN Ali Aminu, ya bayyana haka yayin wata…
NDLEA Ta Kama Mutane 415, Ta Ƙwace Tan 1.2 Na Ƙwayoyi A Bauchi …C0NTINUE READING >>>>