Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) a Jihar Bauchi, ta ce ta kama mutane 415 da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi tare da kwato jimillar tan 1.2 na kwayoyi daban-daban a shekarar 2024.
Kwamandan NDLEA a jihar, CN Ali Aminu, ya bayyana haka yayin wata hira da…
NDLEA Ta Kama Mutum 415, Ta Kwace Tan 1.2 Na Kwayoyi A Bauchi …C0NTINUE READING >>>>