ECOWAS ta yi maza ta fitar da jawabi game da ikirarin da aka ji Janar Abdourahamane Tchiani ya yi kwanan nanKungiyar kasashen yammacin Afrika ta ba Najeriya gaskiya a sabaninta da makwabciyarta watau NijarMai magana da yawun ECOWAS, Joël Ahofodji ya ce Najeriya ba za ta goyi bayan…
Nijar: Kungiyar ECOWAS Ta Fito Ta Warware Zargin Kasar Najeriya da Ta’addanci …C0NTINUE READING >>>>