Nijeriya Da Brazil Sun Cimma Yarjejeniyar Bunkasa Noman Zamani A Kasar Nan

Nijeriya Da Brazil Sun Cimma Yarjejeniyar Bunkasa Noman Zamani A Kasar Nan …C0NTINUE READING HERE>>>

Gwamnatin tarayya tare da kamfanin sarrafa takin zamani ‘Fundação Getulio Bargas’ na Kasar Brazil, sun rattaba hannu kan yarjejeniyar sarrafa takin zamani da samar da ingantacen Iri da kuma kudade ga fannin aikin noma a Nijeriya.

Sun sanya hanun ta hanyar ma’aikatar samar da wadataccen abinci na wannan kasa.

Hakan na kunshen ne cikin sanarwar da fadar shugaban kasa ta fitar, wacce Daraktan Yada Labarai da Hurda da Jama’a; Abiodun Oladunjoye ya fitar a Abuja.

Sanarwar ta…

Nijeriya Da Brazil Sun Cimma Yarjejeniyar Bunkasa Noman Zamani A Kasar Nan …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment