Gwamnatin Tarayya ta jaddada kudirinta na tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a Yammacin Afirka duk da jawabin da shugaban jamhuriyar Nijar, Abdourahman Tchiani, ya yi a baya-bayan nan wanda Nijeriya ke kallon jawabin a matsayin zargin da shi da tushe ballantana makama.
A wata…
Nijeriya Ta Jaddada Aniyarta Ta Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali A Yammacin Afirka …C0NTINUE READING >>>>