Nijeriya Ta Karɓi Ƙarin $52.88m Da Aka Kwato Daga Hannun Diezani

Gwamnatin Najeriya ta karɓi dala miliyan $52.88 da aka kwato daga dukiyoyin Galactica da aka danganta da tsohuwar Ministar Albarkatun Man Fetur, Diezani Alison-Madueke, daga Amurka.

Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Lateef Fagbemi, ya bayyana hakan a wajen rattaba hannu kan yarjejeniyar…

Nijeriya Ta Karɓi Ƙarin $52.88m Da Aka Kwato Daga Hannun Diezani …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment