Duk da matsalolin wutar lantarki da ake fama da su a Nijeriya, kasar ta samu kudin shiga na sama da Naira biliyan 181 daga wutar lantarki da ta sayarwa kasashen waje a shekarar 2024.
Rahoton Hukumar Kididdiga ta Ƙasa (NBS), ya nuna cewa tsakanin watan Janairu zuwa Satumba, Nijeriya ta…
Nijeriya Ta Samu Sama da N181bn Daga Wutar Lantarkin Da Ta Sayarwa Kasashen Waje …C0NTINUE READING >>>>