washington dc —
A sakonsa na murnar shiga sabuwar shekara ga ‘yan Najeriya musamman ma ma’aikata, shugaban NLC na kasa, Joe Ajaero, ya ce bukatar janye kudurorin ta taso ne bisa la’akari da walwalar ma’aikatan Najeriya.
Ya kuma yi tsokaci game da bukatar gwamnati ta rika gudanar da…
NLC Ta Bukaci Tinubu Ya Janye Kudurorin Dokar Haraji …C0NTINUE READING >>>>