Kamfanin mai na kasa (NNPCL) ta tabbatar da cewa an fara aikin gyaran matatar mai ta Kaduna kamar na Warri da FatakwalNNPCL, karkashin Mele Kyari ta kashe akalla $2bn wajen farfado da matatun biyu, bayan shafe shekaru ana sa ranar da za su fara aikiA martanin da kamfanin ya yi ga tsohon…
NNPCL Ya Fara Gyaran Matatar Kaduna, Za Ta Fara Aiki Kamar Takwarorinta …C0NTINUE READING >>>>