NNPCL Ya Fitar da Sunayen Waɗanda Suka Tsallake Jabawar Ɗaukar Aikin 2024

NNPCL Ya Fitar da Sunayen Waɗanda Suka Tsallake Jabawar Ɗaukar Aikin 2024 …C0NTINUE READING HERE >>>

Abuja – Kmafanin mai na kasa watau NNPCL ya fara sakin sunayen waɗanda suka kai zuwa mataki na gaba a matakan ɗaukar sababbin ma’aikata na 2024.

Wannan dai na zuwa ne bayan kamma jarabawar ɗaukar aiki wanda aka yi a na’ura mai kwakwalwa watau CBT a ƴan kwanakin nan.

Tribune Nigeria ta tattaro cewa waɗanda suka tsallaka zuwa mataki na gaba bayan jarabawar sun fara ganin saƙo ta akwatin tura saƙonni Email.

Kamfanin ya fara tura saƙonnin gayyata zuwa wurin tattaunawar baka-da-baka…

>

Leave a Comment