Noman Zamani: Jigawa Ta Rattaba Hannu Kan Yarjejeniya Da Kamfanin CAMCE A Birnin Beijing 

A ci gaba da kokarin da take yi na samar da ci gaba da bunkasar tattalin arziki ta hanyar noman zamani, Gwamna Malam Umar Namadi ya jagoranci tawagar gwamnatin jihar Jigawa wajen rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna da kamfanin Sin, CAMC Engineering Co., Ltd. (CAMCE) da kuma…

Noman Zamani: Jigawa Ta Rattaba Hannu Kan Yarjejeniya Da Kamfanin CAMCE A Birnin Beijing  …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment