NSCDC Za Ta Jibge Jami’ai 3,542 A Kano

A wata sanarwa da Kakakin Rundunar Tsaron Farar Hula (NSCDC) ta Jihar Kano, SC Ibrahim Idris Falala, ya fitar, ya bayyana cewa rundunar ta shirya tsaf don tabbatar da tsaro yayin bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara ta 2025.

Ya ce rundunar za ta jibge jami’anta 3,542 a muhimman…

NSCDC Za Ta Jibge Jami’ai 3,542 A Kano …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment