Ofishin Jakadancin Amurka Ya Fitar Da Sabon Umarni Ga ‘Yan Najeriya Masu Neman Biza …C0NTINUE READING HERE >>>
washington dc —
Ofishin Jakancin Amurka a Najeriya ya sanarda sabunta tsarinsa na neman iznin shiga kasar ga masu son yin kaura, da zai fara aiki daga ranar 1 ga watan Janairun 2025.
Za a bukaci masu neman bizar da aka tsara ganawa da su su ziyarci karamin Ofishin Jakadancin Amurka dake Legas a matsayin wani bangare na sabon tsarin.
Ofishin jakadancin ya wallafa a shafinsa na X cewa “ga masu neman bizar da aka shirya ganawa da su bayan ranar 1 ga watan Janairu mai kamawa, za a…
>