BREAKING: Hankula Sun Tashi bayan Bam Ya Fashe Ana cikin Azumi a Yobe
An shiga jimami a jihar Yobe bayan wani bam da aka binnne a cikin daji ya tashi inda ya ritsa da wasu mutane da ke kusa da wajenLamarin fashewar bam ɗin ya auku ne a wani ƙauyen Buni Yadi, hedkwatar ƙaramar hukumar Gujba ta jihar YobeBam ɗin ya fashe ne bayan da wani matashi ya … Read more