Kungiyar ECOWAS Za Ta Janye Harajin Da Ta Kakaba Wa Kasashe
Washington,DC — Shugabannin na kungiyar ECOWAS sun tsaida wannan yarjejeniyar ne a taron da su ka gudanar a Abuja. Wannan matakin ya shafi batun cire haraji a kan kaya da ake shigowa da su daga wadansu kasashen da ke cikin kungiyar, da haraji kan tikitin jirgi domin ya yi sauki, da bututu… Kungiyar ECOWAS Za … Read more