Magidanta Na Tserewa Suna Barin ‘Ya ‘Ya da Matansu a Gombe, NHRC Ta Gano Dalili
Hukumar NHRC ta karɓi rahoton cin zarafin ɗan adam 339 a Gombe, mafi yawanci yana shafar rashin kulawar maza ga iyalinsuMalam Ali Alola-Alfinti ya ce wayar da kan jama’a kan cin zarafin haƙƙin ɗan adam ya sa rahotannin suka karu a jihar GombeCin amanar iyaye ya kai kashi 50 na… Magidanta Na Tserewa Suna Barin … Read more