An Samu Asarar Rayuka bayan Jirgin Ruwa Ya Kife da Fasinjoji a Jihar Arewa
Wani jirgin ruwa ɗauke da fasinjoji ya gamu da hatsari a ƙaramar hukumar Agatu da ke jihar Benue a yankin Arewa ta TsakiyaJirgin ruwan dai ya gamu da hatsarin ne a daren ranar Asabar bayan mutanen da ke cikinsa sun kammala cin kasuwaShugaban ƙaramar hukumar Agatu ya bayyana cewa an… An Samu Asarar Rayuka bayan … Read more