Nura M Inuwa Ya Samu Ci gaba, Za a Fara Nazarin Wakokinsa a Wata Jami’ar Najeriya
Jami’ar Sule Lamido da ke Kafin Hausa, jihar Jigawa ta amince dalibai su rubuta kundi a kan wakokin mawaki Nura M InuwaNura M Inuwa ya bayyana wannan babban ci gaba a wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadi wadda ta jawo martanin jama’aDalibin da zai rubuta kundin zai yi nazari kan… Nura M Inuwa … Read more