BREAKING: Bayan Rigima a Bikin Sallah, Ƴan Sanda Sun Gayyaci Sarki Sanusi II zuwa Abuja
Rundunar ‘yan sanda ta gayyaci Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, zuwa Abuja saboda rikicin da ya faru yayin bukin SallahRikicin ya faru ne lokacin da Sarkin ke dawowa daga filin Sallah zuwa fada, inda wani dan sa-kai Surajo Rabiu ya mutuCP Olajide Rufus Ibitoye ne ya aika wa… Bayan Rigima a Bikin Sallah, … Read more