BREAKING: Kaduna: ‘Yan Daba Sun Kutsa cikin Masallaci, Sun Yi Kisan Kai Ana Sallar Tarawi
‘Yan sanda sun kama mutum 12 da ake zargi da kai hari a masallacin Layin Bilya, Rigasa, yayin sallar Tarawihi, inda suka kashe matashiMaharan sun daba wa Usman Mohammad wuka, in da aka garzaya da shi asibiti, amma daga baya ya rasu sakamakon raunukan da ya samuSai dai, mazauna layin… Kaduna: ‘Yan Daba Sun Kutsa … Read more