Ƴan adawa ba za su iya kayar da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a babban zaɓen 2027 matukar ba su haɗa kai da jam’iyyar PDP baMuƙaddashin shugaban PDP na ƙasa, Ambasada Umar Damagum ne ya bayyana hakan a wata hira ranar Talata da ta gabataDamagum ya ce har yanzu PDP ce kaɗai…
PDP: Abin da Ya Kamata Kwankwaso da Ƴan Adawa Su Yi don Kayar da Tinubu a 2027 …C0NTINUE READING >>>>