PDP Ta Ayyana Kujerar Yar Majalisar Tarayya da Ta Koma APC Babu Kowa

PDP Ta Ayyana Kujerar Yar Majalisar Tarayya da Ta Koma APC Babu Kowa …C0NTINUE READING HERE >>>

Jam’iyyar PDP ta ayyana kujerar Hon. Erhiatake Ibori-Suenu babu kowa bayan ta koma APC mai mulkin NajeriyaJam’iyyar ta dauki matakin ne kan yar tsohon gwamnan Delta, James Ibori domin hukumar INEC ta sake gudanar da wani zabeHakan ya biyo bayan sanarwar da Erhiatake ta fitar da take sanar da ficewarta daga PDP saboda rikice-rikice

Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.

FCT,…

>

Leave a Comment