Peter Obi, wanda ya kasance ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party a zaben 2023, ya ziyarci tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo a Legas don tattauna muhimman al’amuran kasa.
A cikin wata sanarwa da ya fitar ta shafinsa na sada zumunta a ranar Juma’a,…
Peter Obi ya ziyarci Obasanjo a Legas don tattauna al’amuran kasa [Hotuna] …C0NTINUE READING >>>>