Jaruma Rahama Sadau ta ce Ali Nuhu ne ya kawo ta Kannywood, bayan ya ganta tana rawa a wani gidan rawa a jihar KadunaFitacciyar jarumar ta fara koyon rawa a makarantar sakandare, inda ta shiga ƙungiyoyin rawa a Kaduna kafin ta shiga harkar fimA wata hirar da Aminu Sherif Momo, Rahama…
Rahama Sadau Ta Faɗi Sunan Wanda Ya Kama Hannunta, Ya Shigo da Ita Kannywood …C0NTINUE READING >>>>