Rahoto Ya Nuna Yadda Kanana Da Matsakaitan Kamfanonin Sin Ke Tafiya Cikin Tagomashi

Hadaddiyar kungiyar kanana da matsakaitan kamfanonin Sin ta sanar a yau cewa, a rubu’i na 4 na shekarar 2024, ma’aunin ci gaban harkokin kanana da matsakaitan kamfanonin kasar Sin ya kai maki 89, jimillar da ta karu da maki 0.1 bisa ta rubu’i na 3 na bara.

Rahoton da aka gabatar…

Rahoto Ya Nuna Yadda Kanana Da Matsakaitan Kamfanonin Sin Ke Tafiya Cikin Tagomashi …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment