Rahoton Ofishin Babban Oditan Kasa Ya Zargi NNPCL da Zambar N514b

Ofishin Odita Janar na Najeriya ya zargi Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPCL) da karkatar da wasu kudadeAna zargin NNPCL da ware kudaden da sunan gudanar da ayyukan farfado da matatun da ya mallaka a jihohin Najeriya NNPCL dai ya bayyana yadda ya kashe akalla $2bn wajen gyaran matatun…

Rahoton Ofishin Babban Oditan Kasa Ya Zargi NNPCL da Zambar N514b …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment