Gwamnatin Bayelsa ta sanar da rasuwar Kwamishinar Harkokin Mata, Mrs. Elizabeth Bidei, mamba a majalisar zartarwa a jiharSanarwar gwamnatin jihar ta nuna alhini ga iyalan marigayiyar, musamman mijinta, Chief Jackson Bidei da ‘ya’yansuGwamnati ta yaba wa sadaukarwar Mrs. Bidei wajen…
Rai Baƙon Duniya: Kwamishina Mai ci a Najeriya Ta Riga Mu Gidan Gaskiya …C0NTINUE READING >>>>