Jami’an hukumar Hisbah a jihar Kano sun yi caraf da wasu matasa da ake zargi da laifin ƙin yin azumi a ranar farko ta watan RamadanHukumar ta cafke matasan ne yayin da jami’anta suka gudanar da sintiri a wurare daban-daban na cikin birnin KanoJami’an hukumar sun kuma cafke masu askin…
Ramadan: Hukumar Hisbah Ta Ci Gaba da Aikin Allah cikin Watan Azumi a Kano …C0NTINUE READING >>>>