Ramadan: Sarkin Musulmi Ya Fitar da Muhimmiyar Sanarwa Ana Saura Kwana 30 Azumi

Sokoto – Kwamitin ba da shawara kan harkokin addinin Musulunci ga sarkin Musulman Najeriya ya sanar da cewa ba a samu ganin jinjirin watan Sha’aban ba.

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin…

Ramadan: Sarkin Musulmi Ya Fitar da Muhimmiyar Sanarwa Ana Saura Kwana 30 Azumi …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment