Mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya yi fatali da zarge-zargen da shugabanni Nijar, Abdourahamane Tchiani ke yi kan Najeriya Rarara ya ce wadannan zarge-zarge soki-burutsu ne kawai inda ya ce babu wanda ke cin dunduniyar Nijar kamar Tchiani Wannan na zuwa ne bayan Tchiani ya zargi…
Rarara Ya Yi wa Shugaban Nijar Wankin Babban Bargo kan Zarginsa, Ya Tona Asiri …C0NTINUE READING >>>>