Hukumar FAAN ta fara rusa gine-gine a rukunin gidajen Aviation Quaters da ke jihar Kano, lamarin da ya haifar da ce-ce-ku-ceMazauna unguwar sun bayyana cewa tun 2021 gwamnatin tarayya ta sayar masu da gidajen amma yanzu kwatsam FAAN ta fara ƙoƙarin ƙwace masuA nata ɓangaren, FAAN ta…
Rigima Ta Ɓarke a Jihar Kano da FAAN Ta Fara Rusa Gidajen Mutane a Watan Azumi …C0NTINUE READING HERE >>>>