Rigimar Sarauta: Gwamna Ya Ƙyale Masu Adawa, Ya miƙa Sandar Mulki ga Sabon Sarki

Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya miƙa sandar mulki ga sabon Alaafin na Oyo, Abimbola Akeem Owoade a gidan gwamnatiKwamishinan labarai ya ce zaben sabon Alaafin ya biyo bayan dogon nazari da shawarwari domin tabbatar da ci gaban al’ummaSabon Alaafin ya karɓi sandar mulki bayan…

Rigimar Sarauta: Gwamna Ya Ƙyale Masu Adawa, Ya miƙa Sandar Mulki ga Sabon Sarki …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment