Rikicin Sarauta Ya Ƙara Tsananta, Gwamna Ya Fusata, Ya Soke Naɗin Sabon Sarki

Gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya sa baki a rikicin sarautar da ya ƙi ci ya ƙi cinyewa a garin Oba da ke ƙaramar hukumar IdemiliSoludo ya ɗauki zafi kan lamarin, ya ba da umarnin dakatar da zaɓen sabon sarkin kuma ya sa jami’an tsaro su kama duk wanda ya yi kunnen ƙashiMai…

Rikicin Sarauta Ya Ƙara Tsananta, Gwamna Ya Fusata, Ya Soke Naɗin Sabon Sarki …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment