Rikicin Sarauta Ya Ɗauki Zafi, An Kashe Mutum 1 da Faɗa Ya Kaure a Wurin Taro

Mutum ɗaya ya mutu da rikicin da ya ɓarke kan sarauta a hedkwatar ƙaramar hukumar Ndokwa ta Gabas a jihar DeltaShugaban ƙaramar hukumar ya sanya dokar zaman gida daga karfe 7:00 na dare zuwa karfe 6:00 na safiya a garin Abuh bayan faruwar lamarinJami’in hulɗa da jama’a na rundunar…

Rikicin Sarauta Ya Ɗauki Zafi, An Kashe Mutum 1 da Faɗa Ya Kaure a Wurin Taro …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment