Ruftawar Rijiya Yayi Sanadin Mutuwar Mutum 1 Da Jikkata 2 A Kano

Wani mummunan lamari ya faru a garin Gargajiga, ƙaramar hukumar Minjibir ta jihar Kano, inda ruftawar wata rijiya ta yi sanadiyyar mutuwar mutum ɗaya, tare da jikkatar wasu biyu.

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da faruwar lamarin a wata sanarwa da mai magana da yawun…

Ruftawar Rijiya Yayi Sanadin Mutuwar Mutum 1 Da Jikkata 2 A Kano …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment