Rundunar yansandan jihar Kano ta kama wasu gungun masu laifi da ake zargi da satar wayoyin jama’a a unguwa 3.
Wadda ake zargi da jagorantar kungiyar, mai suna Shamsiyya Adamu, mai shekaru 19 dake Unguwar Brigade, an kama ta a ranar 21 ga Disamba, 2024, bayan karuwar…
Rundunar yan sandan Kano ta damke gungun barayin waya …C0NTINUE READING >>>>