Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya Ta Bukaci Amnesty Ta Janye Kalamunta Kan Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa

washington dc — 

Rundunar ‘yan sandan Najeriya (NPF) ta aikewa kungiyar kare hakkin bil adama ta “Amnesty International” da wasikar neman ta gaggauta janye kalamai tare da neman gafararta a bayyane dangane da wani rubutu data wallafa mai taken “zubda jini a watan Agusta: gwamnatin…

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya Ta Bukaci Amnesty Ta Janye Kalamunta Kan Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment