Babbar kotun jiha ta halasta yarjejeniyar da kamfanin Lamash properties ta kulla da gwamnatin Abdullahi Ganduje Kotu ta kuma umarci gwamnatin Kano, gwamna Abba da Atoni Janar su biya kamfanin diyyar biliyoyin NairaJim kadan bayan hawan mulki gwamna Abba Kabir Yusuf ne aka fara rushe…
Rusau: Kotu Ta ba Kamfanin da Ya Shiga Yarjejeniya da Ganduje Gaskiya a Kano …C0NTINUE READING >>>>