Sakataren Gwamnatin Bauchi Ya Yi Murabus …C0NTINUE READING HERE>>>
A ranar Juma’a ne Sakataren gwamnatin jihar Bauchi (SSG), Barista Ibrahim Muhammad Kashim ya ajiye aikinsa bisa dalilan da ba su bayyana ga jama’a ba zuwa yanzu.
Sakataren ya ajiye aikin ne a wata wasiƙa da ya aike kai tsaye wa gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad.
Tuni dai gwamna Bala Muhammad ya amince da ajiye aikin sakataren gwamnatin nasa tare da masa fatan alkairi a rayuwarsa ta gaba.
Gwamnan a wata sanarwar da kakakinsa, Mukhtar Gidado ya fitar da yammacin ranar…
Sakataren Gwamnatin Bauchi Ya Yi Murabus …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>